Daga Jaridar Katsina City News Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina tare da hadin guiwar mafarauta da ’yan banga sun kai wani samame…
Labarai da Rahotanni
-
-
Labarai
‘Yan Sanda a Jihar Katsina sun Kai samame maboyar Bata-gari da dana a Katsina.
by mastaby mastaDaga shafin jaridar Alfijir Ƴan Sanda Sun Kashe Ƴan Bindiga 5, Sun ƙwato Shanu 143 A Katsina Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar…
-
Mai Girma gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya biya wa dalibanKano 55,000 kuɗin jarrabawar NECO. Wannan Wani dan ba ne…
-
Gwamnati Plateau (Jos) ta saka dokar hana zirga-zirga a ƙamar hukumar Mangu. Hakan ta faru ne sakamakon yawan hare-haren ta’addanci da ‘yan…
-
UƘUBAR DA MATAFIYA KE FUSKANTA A SAKAMAKON TSADAR MAN FETUR Tun bayan bayyana cire tallafin mai (subsidy) da Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin…
-
Labarai
Gwamna Radda ya Ayyana kudirinsa na farfado da wurin Norman Rani na Shanghai.
by mastaby mastaGwamna Radda ya ziyarci wurin shirin noman zamani na Shonghai a Mairuwa, ya ayyana kudirinsa na farfado da shi Gwamnan jihar Katsina…
-
Labarai
Uwargidan Gwamnan jihar Katsina Hajiya Zulaihat Dikko Radda ta yi Kira ga Sanatoci da ‘yan majalisu kan inganta lafiya a jihar Katsina
by mastaby mastaUwargidan Gwamnan Katsina HE Zulaihat Dikko Radda ta nuna damuwarta kan kiwon lafiya al’ummar jihar Katsina. Daga Musa Abdulkadir Bakori Kiran ya…
-
Labarai
Gwamnan Jihar Sakkwato zai ke ba wa Limamai da Ladanai da Malamai albashi duk wata.
by mastaby mastaGwamnan Sokoto Alhaji Ahmad Aliyu ya aminta da kafa kwamitin da zai binciko, tantance Malammai, Limamai da Ladanai domin basu kudaden wata-wata.…

