580
Mai Girma gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya biya wa dalibanKano 55,000 kuɗin jarrabawar NECO. Wannan Wani dan ba ne gwamnatin NNPP din ta fara don kowa yasan ilimi yana cikin babbar manufar gwamnatin kuma Tana kuma tabbatar da hakan a duk inda ta je Yakin Neman zabe. Kuma ko da ya shiga ofis ya kuma jaddada hakan, kuma ga shi an fara aiwatarwa a aikace.


