Shiri ne da zai ke bibiyar masarautu tare da kawo al’adun da ake gudanarwa da tarihin masarautun da sarakan da irin gudummawar da sarautun suke ba wa al’umma.
Tarihinmu Abin ALFAHARINMU Daga Bilkisu Yusuf Ali Kofar Kwaya A Birnin Katsina Kofa kwaya tarihi ya nuna cewa ta samo asali ne…

