Home Labarai Comrade Labbasi Ya Zama Garkuwa Ga Marayu 20!”

Comrade Labbasi Ya Zama Garkuwa Ga Marayu 20!”

by Muhsin Tasiu Yau

Comrade Labbasi Ya Zama Garkuwa Ga Marayu 20!”

An karrama Comr. Labbasi Abdullahi Ja’oji tare da mai dakinsa daga Makarantar Usmaniyya Littahfizil Qur’an, Sheka Sabuwar Abuja, bisa daukar nauyin marayu 20 har zuwa kammala karatun Al-Qur’ani.

 

An gudanar da bikin a African Anchor Event Hall, Shoprite Kano, inda aka bayyana su a matsayin ginshikai wajen ci gaban ilimi da kula da marayu.

Related Posts

Leave a Comment