Comrade Labbasi Ya Zama Garkuwa Ga Marayu 20!” An karrama Comr. Labbasi Abdullahi Ja’oji tare da mai dakinsa daga Makarantar Usmaniyya Littahfizil…
Muhsin Tasiu Yau
-
-
Ziyarar Ta’aziyya Hon. Barr. Ismaeel Idris ya kaiwa abokin sa, Malam Nasiru Bala Ja’oji (Ado Garin Ƙasar Hausa), ziyarar ta’aziyya sakamakon rasuwar…
-
Adabi Madubin RayuwaAPC A YauDaga na gabaDimokradiyyar ArewaGajerun LabaraiJarumta ko KasadaLabaraiMalamai Magada AnnabawaMata da SiyasaSana'a Sa'aTarihiWakilci nauyi neZamantakewaZuma da MadaciZuwa ga Iyali
From Brasilia with love, by Abdulaziz Abdulaziz
“At a time when protectionism and unilateralism have been making a comeback, Nigeria and Brazil reaffirm their bet on free trade…
-
Ni dai na kasa fahimtar hikimar da ke tattare da rufe boda. Domin daga lokacin da tsohon shugaban ƙasa Buhari ya rufe…
-
Shugaba Tinubu Ya yi Sabbin Nade-nade A Bangaren Tsaro A wani mataki na karfafa bangaren tsaron kasa, shugaba Bola Tinubu ya…
-
*Kungiyar Matasa Ta yi Tayin Hada Kai Da Gwamnati Don Kawo Karshen Satar Danyen Mai* A yunkurinta na cika alkawuran da ta…
-
Labarai
Kungiyar kwallon kafa ta Barau Football club karkashin jagorancin shugabanta Ibrahim Chanji ta kaiwa Mai Girma Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sen. Barau I jibrin Maliya ziyara domin gabatar masa da irin nasarar data samu wanda kungiyar ta tsallake matakin ajin kwararru na biyu bayan data lallasa kungiyar Yoca crocodile a jiya Lahadi.
Kungiyar kwallon kafa ta Barau Football club karkashin jagorancin shugabanta Ibrahim Chanji ta kaiwa Mai Girma Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sen. Barau…
-
Mai Martaba Sarkin Gaya Dr Aliyu Ibrahim Abdukqadir (KIRMAU MAI GABAS) zai naɗa Malam Munzir Sheikh Dr. Yusuf Ali a matsayin Sarkin…
-
Rundunar yan sandan Abuja ta ceto wasu yara biyar da aka sace daga jihar Sokoto zuwa babban birnin tarayya. Haka…
-
Labarai
Daga Unguwar Tudun Maliki, Kano. Hon Umar Ibrahim Bako ya samu damar halartar wani gagaimin Taron raba Jamb Slip, wanda wata Kungiya mai suna “KWANKWASIYYA MEDIA AND RESEARSH GROUP ” Suka shirya karo na biyar.
Daga Unguwar Tudun Maliki, Kano. Hon Umar Ibrahim Bako ya samu damar halartar wani gagaimin Taron raba Jamb Slip, wanda wata Kungiya…

