156
Ziyarar Ta’aziyya
Hon. Barr. Ismaeel Idris ya kaiwa abokin sa, Malam Nasiru Bala Ja’oji (Ado Garin Ƙasar Hausa), ziyarar ta’aziyya sakamakon rasuwar ɗan sa a ƙasar Egypt.
Your message has been sent
Eng Abba Ganduje yayin da suke hausawa da ɗan takarar majalisar tarayya Kumbotso Barr Isma’il Idris
A cikin mahalarta ziyarar akwai Eng Abba Abdullahi Ganduje, wanda shi ma ya halarci wajen domin yin ta’aziyya ga Ado Garin Ƙasar Hausa.
Allah Ya jikanta da rahama, Ya ba iyaye da dangi hakuri da juriya.

