Home Labarai Kungiyar kwallon kafa ta Barau Football club karkashin jagorancin shugabanta Ibrahim Chanji ta kaiwa Mai Girma Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sen. Barau I jibrin Maliya ziyara domin gabatar masa da irin nasarar data samu wanda kungiyar ta tsallake matakin ajin kwararru na biyu bayan data lallasa kungiyar Yoca crocodile a jiya Lahadi.

Kungiyar kwallon kafa ta Barau Football club karkashin jagorancin shugabanta Ibrahim Chanji ta kaiwa Mai Girma Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sen. Barau I jibrin Maliya ziyara domin gabatar masa da irin nasarar data samu wanda kungiyar ta tsallake matakin ajin kwararru na biyu bayan data lallasa kungiyar Yoca crocodile a jiya Lahadi.

by Muhsin Tasiu Yau

Kungiyar kwallon kafa ta Barau Football club karkashin jagorancin shugabanta Ibrahim Chanji ta kaiwa Mai Girma Mataimakin shugaban majalisar dattijai Sen. Barau I jibrin Maliya ziyara domin gabatar masa da irin nasarar data samu wanda kungiyar ta tsallake matakin ajin kwararru na biyu bayan data lallasa kungiyar Yoca crocodile a jiya Lahadi
A yayin ziyarar Sanatan yayi Alƙawarin bawa kungiyar sabuwar Mota kirar coaster da sababbin mashina da kuma kuɗi Naira miliyan Biyar.
Shugaban kungiyar Ibrahim chanji yayi Godiya ga Sanata Maliya game da yadda ya cika Alkawarin daya ɗauka na jibantar lamarin kungiyar a dukkan Alamuran da suka taso. Yayi Godiya ga sanata da sauran mukarrabansa da duk wani mai bawa kungiyar gudunmawa.

Daga Shafin Muhammad Bello Mai Chelsea .

Related Posts

Leave a Comment