368
ABIN A YABA: A yayin da ake daf da shiga yanayin damuna gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf ta shirya tsaf domin gwangwaje al’ummar jihar Kano masu noman damuna da ingantaccen taki Fertiliser Dan Kasco.
Tuni dai mai girma gwamna ya gyara dukkanin bangaren dake samar da takin zamani na kamfanin Kasco kuma tuni an fara samar da takin da za’a rabawa manoma da zarar damuna ta fadi.






