Home Labarai Gwamnan Jihar Sakkwato zai ke ba wa Limamai da Ladanai da Malamai albashi duk wata.

Gwamnan Jihar Sakkwato zai ke ba wa Limamai da Ladanai da Malamai albashi duk wata.

by masta


Gwamnan Sokoto Alhaji Ahmad Aliyu ya aminta da kafa kwamitin da zai binciko, tantance Malammai, Limamai da Ladanai domin basu kudaden wata-wata. Kwamitin na da wakilai kamar haka;

1. Dr. Rufa’i Usman Rungumi – Shugaba
2. Alhaji Hassan Bello Dangote – Wakili
3.Bello Garba Gwadabawa – Wakili
4. Sarkin Bodinga – Wakili
5. Sarkin Rabah – Wakili
6. Sarkin Gabas na Durbawa – Wakili
7. Malam Ya’u Muhammad Danda – Wakili
8. Liman Shehu Ardo Wamakko – Wakili
9. Hon Aminu Liman Bodinga – Wakili
10. Malam Nafiu Dan Hajah – Wakili
11. Jamilu Mua’zu Kofar Kware – Wakili
12. Hajiya Maryam Sulaiman D’mass – Wakiliya
13. Hajiya Asabe Balarabe – Wakiliya
14. Alhaji Babuga Oro – Wakili
15. Alhaji Adamu Mai Taba – Wakili
16. Wakilin Ma’aikatar Kananan Hukumomin
17. Wakilin Ma’aikatar Jindadi da Walwala
18. Wakilin Hukumar Ilimin Larabci da Addinin Musulunci
19. Wakilin Ma’aikatar Lamurran Addini
20. Wakilin Mutane masu lalura
21. Malam Mustafa Yabo – Wakili
22. Hassan Abdul Rahman Dan Almajiri – Wakili
23. Dr. Muhammad Umar Yabo – Sakatare

Related Posts

Leave a Comment