Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Gwamnan Jihar Sokoto Dr Ahmad Aliyu ya aminta da kafa kwamitin da zai binciki yadda aka yi rabon filaye da gidaje a gwamnatin baya.
Gwamnan Sokoto Dr. Ahmad Aliyu ya aminta da kafa Kwamitin da zai binciko yadda gwamnatin da ta gabata ta rarraba filaye da…

