Home Labarai Gwamnan Jihar Sokoto Dr Ahmad Aliyu ya aminta da kafa kwamitin da zai binciki yadda aka yi rabon filaye da gidaje a gwamnatin baya.

Gwamnan Jihar Sokoto Dr Ahmad Aliyu ya aminta da kafa kwamitin da zai binciki yadda aka yi rabon filaye da gidaje a gwamnatin baya.

by masta


Gwamnan Sokoto Dr. Ahmad Aliyu ya aminta da kafa Kwamitin da zai binciko yadda gwamnatin da ta gabata ta rarraba filaye da gidaje, kwamitin zai kuma binciko yawan filaye da gidajen da gwamnatin ta bayar da inda suke tare da binciko gidajen gwamnati da aka sayar da hanyoyin da aka bi wurin biyan kudaden gidajen. Haka kuma kwamitin zai kula da bayarda filaye da abubuwa masu kama da hakan a cikin birnin Sokoto. Kwamitin na da wakillai kamar haka;

1. Barista Mukhtar Shehu Shagari – Shugaba
2. Hon Abdullahi Ahmed Kalambaina – Wakili
3. Alh. Ummaru Nagwari Tambuwal – Wakili
4. Barista Nasiru Dan tsoho – Wakili
5. Bello Muhammad Wamakko – Wakili
6. Hon. Sanusi Tukur Faru – Wakili
7. Surveyor Sani Yabo – Wakili
8. Sql Aminu Bala – Wakili
9. Alh. Shehu Gyalgyal Fagaccin Sokoto – Wakili
10. Alhaji Abba Tambuwal – Wakili
11. Alhaji Nasiru Italy – Wakili
12. Alhaji Amiru Hamza Tsamiya – Wakili
13. Wakilin Ma’aikatar Filaye da Gidaje
14. Wakilin Sufiyo Janar
15. Wakilin Kwamishinan ‘Yan Sanda
16. Wakilin Hukumar tsaro ta DSS
17. Wakilin Hukumar tsaro NSCDC
18. Hon. Ibrahim Gidado (PA) – Wakili
19. Injiniya Aminu Sahabi D/Mahe – Wakili
20. Dr. Mansur Buhari – Wakili
21. Barista Maidawa Kajiji ESq – Wakili
22. Barista Muhammad Bello Abdullahi – Wakili
23. Abdulrahman Garba Zakari (NEPA) – Wakili
24. Mansur Zagin Jarma – Wakili
25. Bashir Muhammed (ACY) – Sakatare

Related Posts

Leave a Comment