Wata yar shawara ce dani. Idan Allah ya qaddara ka tashi a zuri’ar da suke yan kasuwa, abokina kai qoqari ka riqe…
Labarai da Rahotanni
-
-
Lalacewar Tarbiyya a Yau da sa Hannun Maza Daga shafin M.A Iliasu Ka samu magidanta goma kace su rantse da Allah me…
-
Labarai
Yayin Ziyarar da Sarkin Gaya Dr Aliyu Ibrahim ya Kai gidan gwamnatin Kano Gwamnan ya ce nan da mako biyu Asibitin Asiya Bayero zai dawo aiki gadan-gadan.
by mastaby mastaGwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya tabbatar wa ‘yan jihar Kano cewa nan da makwanni biyu ne asibitin kananan yara na Hasiya…
-
Me ake nufi da Artificial intelligence kuma menene makomar-sa?Cewar Daha Tijjani Artificial intelligence, wata fasaha ce wadda ta ke iya kwaikwayon halayyar…
-
Labarai
Jawabin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a Yau yayin Hawan Nasarawa a gidan Gwamnatin Jihar Kano
by mastaby mastaDaga Muhammad Yusuf Ali Mai martaba Sarkin Kano ya yi jawabi Mai Ratsa zuciya da nuna kyakkyawan fatansa ga jihar ta Kano…
-
Labarai
An ajiye kwarya a gurbinta: nada Farfesa Kabir Matazu mni a matsayin babban Darakta a hukumar Kimiyya da Fasaha ta jihar Katsina an yi abin da ya dace.
by mastaby mastaAn ajiye kwarya a Gurbinta: Nada Farfesa Kabir Matazu mni a Matsayin Babban Darakta a Hukumar Kimiyya da Fasaha ta jihar Katsina…
-
Labarai
Hawan Nasarawa Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya kai wa Gwamnan Kano Ziyara gidan gwamnati
by mastaby mastaKamar yadda yake a al’ada yau Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero da hakiman sa sun ziyarci gwamnan Kano Engineer Abba Kabir…
-
Lafiyar Iyali Daga shafin Malam Yahya Honourable Wannan Dan bishiya mai suna taura yana da zaqi da dan bauri kadan wanda baurin…

