Home Labarai Hawan Nasarawa Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya kai wa Gwamnan Kano Ziyara gidan gwamnati

Hawan Nasarawa Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero ya kai wa Gwamnan Kano Ziyara gidan gwamnati

by masta

Kamar yadda yake a al’ada yau Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero da hakiman sa sun ziyarci gwamnan Kano Engineer Abba Kabir Yusuf A fadar gidan gwamnatin Kano Africa House don Gaisuwar Sallah. A tare da Gwamna akwai Mataimakin sa Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo da kuma yan Majalisu da Kwamishinoni.

Related Posts

Leave a Comment