Labarai ‘Yan kungiyar Kwadago Sun janye tafiya yajin aiki a gobe. by masta October 2, 2023 by masta October 2, 2023 Kungiyar kwadago NLC ta kasa ta bayar da umarnin cewa dukkan mambobinta da su umarci mambobinsu da su koma bakin aiki a… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Kyakkyawar Magana Sadaka ce : Kalaman Shugaban Kasa Tinubu suna sanyaya zuciya by masta October 2, 2023 by masta October 2, 2023 Daga Bilkisu Yusuf Ali Kyakkyawar magana sadaka Shugaban Kasa Tinubu a ko da yaushe yakan tausasa murya da zaben kalmomi da suka… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Gwarzuwar Nijeriya Madam Felicia Adebola Adeyoyin by masta October 2, 2023 by masta October 2, 2023 Wannan ita ce FELICIA ADEBOLA ADEYOYIN matar da ta rubuta taken Alwashin Kasa wato National Pledge da ake karantawa duk bayan take… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Tafiya mabudin Ilimi : Ziyarar Malam Muhammd Danjuma Katsina Hubbare mafi girma a duniya by masta October 2, 2023 by masta October 2, 2023 NA ZIYARCI HUBBARE MAFI GIRMA A DUNIYA,MASHAD IRAN. Birnin Mashad a kasar Iran yana daga cikin birane masu tsohon tarihi a musulunci.… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Gwamnan Katsina Dikko Radda ya gana da Shugaban Hafsan sojin Sama a Abuja by masta October 2, 2023 by masta October 2, 2023 A kokarin da yake yi na ganin an shawo kan matsalar tsaro a jihar Katsina, Gwamna Malam Dikko Umaru Radda ya karbi… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Shugabannin kungiyar kwadago Sun janye yajin aiki by masta October 1, 2023 by masta October 1, 2023 KUNGIYOYIN KWADAGO SUNA DUBA YIWUWAR JANYE BATUN TAFIYA YAJIN AIKI BAYAN GANAWA DA GWAMNATIN TARAYYA Daga Shuaibu Abdullahi Kungiyoyin kwadago na NLC… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu da Kudirin farantawa ‘yan kasa. by masta October 1, 2023 by masta October 1, 2023 DA DUMIDUMINSA: Gwamnatin Tarayya ta sanar da cire haraji akan Gas har na tsahon wata 6 wanda zai fara daga wata mai… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Jawabin Shugaba Tinubu ga Al’ummar Nijeriya a bikin cikar Nijeriya shekara 63 by masta October 1, 2023 by masta October 1, 2023 JAWABIN SHUGABA TINIBU GA YAN NIJERIYA AKAN SAMUN YANCIN KAI NA SHEKARU 63. Abin farin ciki ne na musamman na yi muku… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Jam’iyyar PRP da gwagwarmayarta by masta September 30, 2023 by masta September 30, 2023 TARIHIN KAFUWAR JAM’IYAR PRP DA GWAGWARMAYAR KAFUWARTA, NA SAMO WANNAN TARIHIN NE A SHAFIN JAM’IYAR DAKE FACEBOOK @PEOPLE’S REDEMPTION PARTY. Manufar mu… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Malamin Malamai Sheikh Malam Mijinyawa Kano by masta September 30, 2023 by masta September 30, 2023 Malamai Magada Annabawa Sheikh Malam Mijinyawa cikakken sunan sa Sheikh Abubukar Muhammad Abdullahi Tijjani. Sheikh Mijinyawa cikakken dan jihar Kano ne, an… 0 FacebookTwitterPinterestEmail