Home Labarai Kyakkyawar Magana Sadaka ce : Kalaman Shugaban Kasa Tinubu suna sanyaya zuciya

Kyakkyawar Magana Sadaka ce : Kalaman Shugaban Kasa Tinubu suna sanyaya zuciya

by masta

Daga Bilkisu Yusuf Ali

Kyakkyawar magana sadaka Shugaban Kasa Tinubu a ko da yaushe yakan tausasa murya da zaben kalmomi da suka dace wurin ba wa ‘yan kasa hakuri kan radadin da suke ji na cire tallafin mai da sauran matsaloli da ya gada daga gwamnatin baya. Wanda ke da wannan tausassar zuciyar ba zai bar yan kasa su shiga wani Hali ba. A cigaba da hakuri da juriya mafita na tafe.

Related Posts

Leave a Comment