Labarai Gwamnan jihar Kogi Mr Ododo ya Yi Rabon shinkafa don rage radadi by masta February 27, 2024 by masta February 27, 2024 Gwamna Ododo ya raba shinkafa tirela hamsin ga Yan jihar don rage musu radadi da mayuwacin halin da ake ciki a kasar. 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Shugaban Æ™asa Tinubu ya Kuma hobbaswa don farfado da tattalin arziki a Nijeriya. by masta February 25, 2024 by masta February 25, 2024 SHUGABA BOLA AHMED TINUBU… Ya kaddamar da kwamitin bayar da shawara akan tattalin arziki a Nigeria, yan kwamitin sun kasance daga jihohi,… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Shugaba Tinubu ya biya bashin da malaman jami’a ke bi Wanda gwamnatin baya ta rike musu. by masta February 19, 2024 by masta February 19, 2024 A Æ™oÆ™arinsa na tabbatar da daidaito da adalci gami da fatansa na sauÆ™aÆ™a wa Æ´an Æ™asa halin da suke ciki, shugaban Najeriya,… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai 8 February, 2024 17:53 by masta February 8, 2024 by masta February 8, 2024 *Shugaba Tinubu Ya Kaddamar da Shirin gina dubban gidaje ga yan Najeriya* A wani gagarumin biki da aka gudanar a babban birnin… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Muna son masarautunmu don suna da matukar amfani ga al’ummar jihar Kano by masta February 7, 2024 by masta February 7, 2024 *Wasik’a Zuwa ga Wad’anda Abin ya Shafa* Assalamu Alaikum! Barka da wannan lokaci, tare da fatan alheri a gare ku da dukkanin… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Sarkin Gaya Alhaji Dr Aliyu Ibrahim Kirmau Mai gabas ya aurar da ‘ya’yansa guda 5 a fadarsa da ke garin Gaya. by masta January 28, 2024 by masta January 28, 2024 Mai martaba sarkin karaye ne Dr.Ibrahim Abubakar ll ya Bada auren "ya"yan sarkin na Gaya Guda biyar ,inda uku daga cikin su… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Mai martaba Sarkin Gaya Alh Dr Aliyu Ibrahim ya nada hakimai guda uku yau a fadarsa. by masta January 26, 2024 by masta January 26, 2024 Sarkin Gaya ya Taya Hakiman daya nada murna,da Addu’ar ya kama. Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya tabbatar da… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Gwamnan Sakkwato Dr Ahmad Ali ya Kuma nasara a kotun koli. by masta January 25, 2024 by masta January 25, 2024 Gwamnan jihar Sakkwato Alh Dr Ahmad Aliyu ya Yi nasara a kotun koli, inda aka tabbatar da nasararsa ta kasancewarsa zababben Gwamna… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Mayar da wani sashin CBN zuwa Lagas abu ne Mai kyau…In ji Khalifa Sunusi na biyu. by masta January 25, 2024 by masta January 25, 2024 A wata sanarwa da ya fitar, Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ce… 0 FacebookTwitterPinterestEmail
Labarai Mayar da wani sashin na CBN zuwa Lagas Abu ne Mai kyau. In ji Khalifa Sunusi ll by masta January 25, 2024 by masta January 25, 2024 A wata sanarwa da ya fitar, Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ce… 0 FacebookTwitterPinterestEmail