Home Labarai Gwamnan Sakkwato Dr Ahmad Ali ya Kuma nasara a kotun koli.

Gwamnan Sakkwato Dr Ahmad Ali ya Kuma nasara a kotun koli.

by masta

Gwamnan jihar Sakkwato Alh Dr Ahmad Aliyu ya Yi nasara a kotun koli, inda aka tabbatar da nasararsa ta kasancewarsa zababben Gwamna a jihar karkashin jam’iyyar APC.

Related Posts

Leave a Comment