1.1k
SHUGABA BOLA AHMED TINUBU…
Ya kaddamar da kwamitin bayar da shawara akan tattalin arziki a Nigeria, yan kwamitin sun kasance daga jihohi, tarayya da yan kasuwa….
Hakan na daga cikin kokarin da Gwannatin tarayya keyi don ganin ta habbaka harkokin tattalin arziki a kasar….
Cikin mutanen da aka gana dasu har da Alhaji Aliko Dangote da Alhaji Abdulsamad Isyaka Rabiu BUA da sauran manyan attajirai…
Fatan da muke Allah ya kawo mana sauki a Nigeria Ameen….





