Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
INEC ta ce ba ta umarci jami’inta na Kano ya rubuta wasikar janye karar da ta daukaka ba, tana mai cewa za…
Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
INEC ta ce ba ta umarci jami’inta na Kano ya rubuta wasikar janye karar da ta daukaka ba, tana mai cewa za…
Ɗan majalisa mai wakiltar Bakori da Danja a zauren Majalisar Wakilai, Abdullahi Balarabe Dabai, ya buƙaci a bai wa al’ummar yankin damar…
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da ke mulkin Nijeriya ta yi zargin cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party…
Emmanuel Ibe Kachikwu wanda ya yi minista a Najeriya, zai iya samun kan shi a matsala yayin da sunan shi ya fito…
Jam’iyyar Labour Party (LP) ta gamu da gagarumin cikas yayin da shugabanninta na rassan kananan hukumomi 21 suka sauya sheƙa zuwa APC…
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano a ranar Juma’a, 6 ga watan Oktoba, ta bayyana cewa mutum shida sun ƙone kurmus tare…
Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin N-Power har sai abin da hali ya yi. Ministar Jinkai da Yaki da Talauci,…
An Samu Masu Juna Biyu da Kanjamau a Masu Neman Auran Gata a Kano — Hisba Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta…
Man United ta ci wasa 4 cikin 8 a gasar Premier League ta bana bayan ta doke Brentford a Old Trafford. ‘Yan…
Jam’iyyar NNPP tare da ɗan takarar ta na Majalisar Wakilai na ƙaramar hukumar Tarauni Mukhtar Umar Yarima sun yi nasara a kotun…