Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Tawagar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta isa Abuja domin kammala tattaunawa kan yiwuwar ɗage takunkumin hana bai wa ‘yan Nijeriya bizar shiga ƙasar. Tawagar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa wacce ta ƙunshi jami’an jihohi irinsu Alshehhu Rasheed, Teo Teck San, Almannaei Khalid, Alhosani Talal, da Janahi Asma sun isa Nijeriya a ranar Lahadi.
Tawagar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa (UAE) ta isa Abuja domin kammala tattaunawa kan yiwuwar ɗage takunkumin hana bai wa ‘yan Nijeriya bizar shiga…

