Home Labarai Abubuwa Guda Biyar (5) Da Za Ka Tabbatar Gawuna Is Coming.. Cewar Usman Ishaq Shehu, PhD (In view), GMICCON. ‘Dan Gwagwarmaya a siyasar Nigeria daga Jahar Kano.

Abubuwa Guda Biyar (5) Da Za Ka Tabbatar Gawuna Is Coming.. Cewar Usman Ishaq Shehu, PhD (In view), GMICCON. ‘Dan Gwagwarmaya a siyasar Nigeria daga Jahar Kano.

by Muhsin Tasiu Yau

Abu biyar (5) da zai tabbatar muku da “Gawuna is coming” Gaskia ce:

1. Rashin bashi minister: Rashin bawa Gawuna minister ba karamin abun dubawa bane. Kuma yabi Ganduje bawani bakar magana Akan bai kai sunansa ba ambashi ko ama bashi wani babban appointment din a cikin Gwamnatin Tarayya.

2. Matakan Tsaro: Matakan tsaron da aka girke a cikin Birnin Kano yayi yawa ana gobe za’ayi sanarwa duba da yanda abubuwa suka faru.

3. Zoom: Yanke hukunci a zoom yasa Alkalai sunji tsoron furucin ’Yan kwankwasiyyar da sukai lafazai masu tada hankali. kuma  kenan indai ba Gawuna za’ace yaci ba to ba dalili nayin haka.

4. Rushe-Rushe: Abinda yasa duk kasa kowa yasa ido akan shari’ar kenan kuma aka tabbatar APC tayi nasara a Kotu.

5. Rarara: Wakar rarara a die minute itama tabbaci ce.

 

Usman Ishaq Shehu, PhD (In view), GMICCON.

 

Related Posts

Leave a Comment