Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
A yau Juma’a 13/10/2023 kansilolin karamar hukumar Batsari sun tumbuke shugaban kansilolin karamar hukumar Sanusi Sale daga matsayin sa na shugabansu…. Tumbukewar…

Mai Girma Wamban Gaya Hakimin Gaya Alh. Mansur Ibrahim ya jagoranci Daura auren mutum talatin(30) bayan idar da sallar juma’a a Babban…
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Kamar yadda kowa ya sani ne cewa cin ƙwallo a gasar ƙwallon ƙafa yana buƙatar taimakawa ma’ana ‘Assist’,…
Hukumar Alhazai ta Nijeriya (NAHCON) ta ce, hukumar na da tsawon makonni uku domin tattaunawa da masu yi wa alhazai hidima a…
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta Nijeriya ta bayyana cewa, ta ƙwato jimillar…
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Ola Olukoyede a matsayin sabon shugaban babbar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya wato…
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya yi kira ga Hukumar Kula da Gidajen Talabijin da Rediyo ta Ƙasa,…
Daga RAHMA ABDULMAJID Kamar yadda ‘yan ƙasa suka sani, tsohon mataimakin tsohon Shugaban ƙasar Nijeriya Alhaji Atiku Abubakar ya narka kuɗi da…
Tare da ABBA ABUBAKAR YAKUBU A duk shekara, Majalisar Ɗinkin Duniya tana ware ranar 5 ga watan Oktoba, domin ta zama ranar…