Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Kotun soja ta ɗaure Daraktan kamfanin kula da kadarorin Sojojin Nijeriya, Manjo Janar Umaru Mohammed, shekar bakwai a gidan yari bayan da…
Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Kotun soja ta ɗaure Daraktan kamfanin kula da kadarorin Sojojin Nijeriya, Manjo Janar Umaru Mohammed, shekar bakwai a gidan yari bayan da…
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi, ya ce ya samu amincewar shugaban kasa Bola Tinubu kan matakin da ma’aikatar sa ta dauka na…
Gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun amince su yi aiki tare da juna domin samar da ci gaba mai dorewa da bunkasar…
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa, halin da duniya ke ciki a yau a cikin kowane mutum takwas za a tarar da…
Yan sanda a Jihar Zamfara sun damƙe wasu mutum biyu da ake zargi da kashe ɗan jarida Hamisu Danjibga a jihar. Kwamishinan…
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta kashe mutum 45 sannan ta raba wasu 171,545 da muhallansu…
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya ƙaddamar da Dakarun Tsaron Al’umma na Jihar Katsina (Katsina Community Watch Corps) gami da muhimman…
Ƙungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) ta bayyana goyon bayanta ga Falasdinawa sakamakon rikicin da ya barke tsakanin su Isra’ila. Jaridar Daily…
Daga MUHSIN TASI’U YAU An sace ‘Dalibai Hudu (4) ‘yan jami’ar Nasarawa State University, Keffi (NSUK) Wanda wasu mutane da ba’a San…
Barkanmu da sake haɗuwa a wani makon a shafin ma’aurata na zamantakewa. A wannan mako mun zo da jawabi a kan yadda…