587
Mai Girma Wamban Gaya Hakimin Gaya Alh. Mansur Ibrahim ya jagoranci Daura auren mutum talatin(30) bayan idar da sallar juma’a a Babban masallacin juma’a na Gaya,wadda Mai Girma Gwamnan jihar kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya dauki nayi.

