757
Ana ci gaba da ‘Daura auren na Zaurawa a duk fadim Jahar ta Kano ‘Karamar Hukuma 44 kamar yadda Gwamanatin Jahar ta bada sanarwa.
Shima Shugana na Hisba yai ‘karin bayani jiya yana mai cewa wannan aikin da auka dauko na Alkhairi ko shakka babu zasu tabbatar da shi.
Allah yasa albarka, ya Bada zaman lafiya. Amen.
Garba hamza jajaye gaya
13/10/2023.

