Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke wasu mutane shida da ake zargin su da garkuwa da mutane. Ana tuhumar mutanen shida…
Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke wasu mutane shida da ake zargin su da garkuwa da mutane. Ana tuhumar mutanen shida…
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta ce ta kama wasu mutane shida da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, wadanda suka…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Dr Abdullahi Mustapha a matsayin Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Najeriya. Wata sanarwa…
Wata Mata Ta Siyar da Jikanta Kan Kudi N50,000 a Anambra Wata mata ta siyar da jikanta mai watanni uku a duniya…
Daga MAHDI M. MUHAMMAD Ƙasar Gobir na ɗaya daga cikin ƙasashen Hausa na ainii, an ce ita ɗin tsohuwar daula ce kuma…
Daga BASHIR ISAH Allah Ya yi wa Wazirin Fika kuma tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Alhaji Adamu Fika, rasuwa. Sanarwar rasuwar ta fito…
Daga BASHIR ISAH Gwamnatin Nijeriya ta jaddada ƙudirinta na bai wa sojojin ƙasar cikakken goyon baya don ci gaba da kare ƙasa…
Brian Mwenda, lauyan bogi wanda ya yi nasara a shari’o’i 26 yayin da yake bayyana a matsayin Lauyan Babbar Kotun Kenya ya…
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Mahmood Yakubu, ya gana da shugabannin jam’iyyun siyasa a hedikwatar hukumar da ke Abuja a ranar…
Duk da dai an samu wata ’yar taƙaddama a tsakanin sabuwar gwamnatin Alhaji Asiwaju Chif Bola Ahmed Tinubu a gefe guda yadda…