Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
An cafke wasu shugabannin makaranta kan zargin kashe ɗalibi ta hanyar lakaɗa masa duka a Kaduna.
Hukuma ta tsare shugaban makaranta da mataimakinsa na makarantar Al-Azhar da ke Zaria a Jihar Kaduna bisa zargin kashe wani ɗalibin makarantar…

