Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ruwaito gwamnatin Isra’ila na kira ga ‘yan ƙasarta da ke zaune a ƙasashen Masar da Jordan…
Muhsin Tasiu Yau
-
-
An buɗe mashigin kan iyakar Rafah da ke tsakanin Gaza da Masar domin kai kayan agaji ga dubban fararen hula. An ga…
-
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce gwmnatinsa na gudanar da tsare-tsare da manufofi da nufin samar wa ‘yan ƙasar ci gaba…
-
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami’a ta ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki. Wata…
-
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Adewale Adeniyi a matsayin sabon shugaban Hukumar Yaƙi da Fasaƙwauri ta Nijeriya (NCS). Sanarwar da…
-
Labarai
Wani ɗan majalisar wakilan Nigeria, Abubakar Fulata ya buƙaci a fara biyan Malaman firamare Albashin Naira 250 duk wata.
Honorabul Abubakar Fulata, wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da harkokin ilimin jami’o’in Najeriya, ya ce kamata ya yi a…
-
Labarai
Ya kamata a bar mutane su mallaki bindigogi ƙurar AK-47 ko RPG Domin su kare kansu, kamar yadda ƴan bindiga suke riƙe nasu, suna ta’adi.
Gwamnan Katsina, wanda ya ce zai tabbatar da tsayuwa kan yaki da ‘yan bindiga, ya kuma ana binciken masu mukaman gargajiya da…
-
’Yan Daba Sun Kashe Wani Mutum Bisa Zargin Satar Babur A Nasarawa Wasu fusatattun mutane sun kashe wani mutum bisa zargin satar…
-
Daga MOH’D BELLO HABIB a Zariya Wani malamin addinin Islama dake Zariya, Malam Umar Magaji ya buƙaci attajirai da ‘yan siyasa da…
-
LABARI Hambararren Shugaban Kasar Nijar Ya Yi Yunkurin Tsere Wa Daga Hannun Sojoji Tsohon shugaban Nijar da aka hamɓarar daga kan madafun…

