Tsohon Sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi ya ce rage dogaro da man fetur ita ce kadai hanyar magance matsalar cire tallafin mai.…
Muhsin Tasiu Yau
-
-
Gwamnatin tarayya na shirin yin kasafin kudi na kimanin naira tiriliyan 26 da bilyan 1 a shekara mai zuwa ta 2024. Kasafin…
-
Sanarwar da mai magana da yawun Masarautar Zazzau ya fitar ta ce marigayin ya rasu ne a wani asibiti mai zaman kansa…
-
Daga MOHAMMED ALI a Gombe Maigirma Zannan Gombe, Alhaji Baba Gana Goni, ya yi imani da cewa, duk shugabannin da suka mulki…
-
Daga SANI AHMAD GIWA a Abuja Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Raɗɗa, ya ce, ba zai binciki gwamnatin tsohon gwamnan jihar da…
-
Kotun kolin Nijeriya ta ce a ranar 23/10/2023 za ta saurari bukatar da madugun adawa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya gabatar…
-
Labarai
Bazan Binciki Gwamnatin Masari Ba Don Komai da ni aka yi. Cewar Gwamnan Katsina Malam Dikko Raɗɗa Phd.
Gwamna Radda ya kuma ce ba shi da ra’ayin yin bincike ne saboda a ganinsa hakan na ɓata zumunci da kawo rashin…
-
Labarai
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da ware naira biliyan 3.1 domin biyan garatuti ga ma’aikatan da suka yi ritaya da kuma iyalan ma’aikatan da suka mutu. Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran gwamnan, Muhammad Lawal Shehu ya fitar, ya ce hakan na daga cikin manufofin gwamnan na rage wahalhalun da tsoffin ma’aikatan ke fuskanta, waɗanda ke cikin mutanen da suka fi shan wahalar rayuwa a jihar. Sanarwar ta ce gwamnan na son tabbatar da cewa tsoffin ma’aikatan jihar sun samu haƙƙoƙinsu kamar yadda doka ta tanadar. ”Gwamnatin jihar Kaduna ta hanyar hukumar biyan Fansho ta jihar za ta tabbatar da ci gaba da biyan kuɗaɗen fanshon ga tsoffin ma’aikata da kuma iyalan ma’aikatan da suka mutu a faɗin jihar”, kamar yadda sanarwar ta bayyana. Gwamnatin Kaduna ta ce waɗannan kuɗaɗe za su taimaka wajen warware wa mutane matsalolin matsin tattalin arziki da suke ciki, musamman tsoffin mutanen da suka bar aiki.
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da ware naira biliyan 3.1 domin biyan garatuti ga ma’aikatan da suka yi ritaya…
-
Labarai
Wani matashi Hamisu haifaffen garin wudil jihar Kano ya fasa auren budurwan shi Hafsat Musa saura wata biyu biki saboda ta ce ba ta ra’ayin Gawuna sai Abba Kabir Yusuf.
Wani matashi Hamisu haifaffen garin wudil jihar Kano ya fasa auren budurwan shi Hafsat Musa saura wata biyu biki saboda ta ce…
-
Labarai
Kungiyoyin Kwadago Sun Baiwa Gwamnoni Wa’din Mako Biyu Domin Fara Biyan Karin Albashi Na Dubu 35.
Gamaiyyar kungiyoyin kwadagon kasar nan sun baiwa gwamnonin jihohi wa’adin makwanni biyu dasu fara yin aiki da yarjejeniyar da suka kulla da…

