Hukumar kula da sufurin jirage sama ta kasa ta fara bincike kan dalilan da suka sa wani jirgin United Nigeriya Samfurin NUA…
Labarai da Rahotanni
-
-
Labarai
Gwamnan Jahar Sokoto Ahamd Aliyu Sokoto ya ƙara samun Nasara yau a kotun ɗauƙaƙa ƙara (APPEAL) inda ya ƙara samun nasara a akan Uban Doma.
Daga ƙarshe kotun Appeal tayi watsi da ƙarar ubandoma ta tabbatar da nasarar Gwamana Ahmad Aliyu Sokoto. Ayau bayan yanke hukunchin zaben…
-
Labarai
An naɗa sabon shugaban ma’aikatan Jahar Kano wanda Gwamna Jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗin
Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar. Hakan…
-
Babban Alƙalin Najeriya (CJN), Mai Shari’a Olukayode Ariwoola, ya jaddada cewa cece-kucen da ake yi a ƙasa ba zai canja hukunce-hukuncensu kan…
-
Labarai
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi, ya janye zargin cin hancin da ya yi iƙirarin shugabannin APC na Kano sun bayar don tankwara shari’a ko kuma ya fuskanci kara a kotu
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi,…
-
Kimanin tsawon shekara guda kenan da korar Shugaban daga kan Muƙamin shi na Managing Director of the Nigeria Incentive-Based Risk Sharing System…
-
…sun kashe wasu .wasu sun sha da kyar Misbahu Ahmad Batsari @ Katsina Times Jami’an tsaron “community watch corps”sun fafata da ƴan…
-
JARIDAR TASKAR LABARAI MANYAN LABARAI An Yanke Ma Wanda Ake Tuhuma Da Yima Almajiri Fyade Hukuncin Daurin Rai Da Rai. By Katsinaoffice…

