Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD CON ya ƙara nanata ƙudirin shi na cigaba da bayar da gash in kai ga ɓangaren Shari’a domin ƙarfafa ma ɓangaren Shari’a a Jihar Katsina
Gwamna Raɗɗa ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da yake buɗe taron ƙarama juna sani ga Ma’aikatan Shari’a domin inganta…

