Home Labarai “GYARA TUKUNYARKI” Tare da Salma Sani Ya’u wacce akafi sani da SSY Foodies Kitchen kano.

“GYARA TUKUNYARKI” Tare da Salma Sani Ya’u wacce akafi sani da SSY Foodies Kitchen kano.

by Muhsin Tasiu Yau

Tare da Salma Sani Ya’u wacce akafi sani da SSY Foodies Kitchen kano.

Wato shahararriya wacce ta ƙware Kuma ta gwanance wurin sarrafa nau’oin abinci kala daban-daban da lemuka,da kayan itatuwa da kayan tanɗe tanɗe da lashe kashe.

Ina Gabatar da online class Ɗina da Kuma practical classes.ba a iya Nan kaɗai na tsayaba Ina sarrafa abunci na masu ciwon sugar.
Muna Order abinci daga safiya, Rana zuwa Dare na kusan sati Ɗaya ko sati Biyu ko wata Ɗaya.
Wanda in muka tsara aka bamu lokutan to zamuyi a bisa lokaci Wanda sai dai mu aika me Delivery ya kaiwa mutun har zuwa inda yake a ko ina insha Allah.

Bayan haka muna abinci kala-kala musamman na wajen taron Biki, Suna, Walima, Reception, Meeting, Ɗaurin aure, Saukar Al’Qur’ani Da Mauludi.

Nau’oin Abinci kala-kala Wanda ya haɗa da Birthday Cake, Grilled Fish,Grilled Chicken,Peppe Fish Peppe Chicken, Birthday Cake,
Sannan akwai Snacks irinsu Donut,Spring Rolls, Shawarma, Pizza, Burger, Meatpie, Cupcake,

Ɓangaren abinci muna yin Fried Rice with Spaghetti Salad and Chicken, ko kuma Rice with and Salad Suya, Fried Rice with Spaghetti Salad and Suya.

  1. Nau’oin Lemuka sun haɗa da Natural Drinks, Zobo, Kunun Aya, Mixed Fruits,and Milk Shake
    .
    Ga duk mai neman mu a ɓangaren

en online class ko practical a nemeni a wannan Number 09030795891 Call/WhatsApp
Account nmbr 0051728853,
Venue WhatsApp and telegram.For Online Class.
For practical class Kuma address ɗin mu shine SHARAƊA NNDC QUARTERS Kano.

Related Posts

Leave a Comment