686
Kuma kuɗin kamar yadda kwamitin zartar wa na jahar Kano suka tabbatar za’a ai amfani da Kaso 70% da asusun ƙananan hukumomin jahar Kano su 44LG.
Bayan fitar wannan takardar Al’umma da dama sun tofa albarkacin bakin su inda wasu suna ganin cewa duba da irin matsalolin dake damun Ƙananan Hukumomin tun daga kan Asibiti, Makarantu da ragowar abubuwan more rayuwa ba faɗa ba gada ce Jama’a suke buƙata a halin yanzu.
Inda sukai kira da indai aikin ake so ta ba faɗa ce a gaban kanawa ba.
Menen Ra’ayin Ku…….

