406
Jamiyyar APC mai mulki a Najeriya ta tura zazzafar gargadi ga Gwamna Abba Kabir kan lalata kudaden jihar.
Jam’iyyar ta tura sakon ne a yau Alhamis 3 ga watan Nuwamba yayin da ake jiran shar’ar zaben gwamnan jihar a kotu.
APC ta zargi Yusuf ta daukar nauyin zanga-zangar da ake yi wurin talauta jihar yayin da kujerarshi ke rawa a kotun koli.

