Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Mutumin da ya kirkiro tutar Nijeriya, shekara daya da mutuwarsa amma har yanzun gwamnati ba ta bayar da tallafin binne shi ba – Iyalansa sun koka
Iyalan Taiwo Michael Akinkunmi, mutumin da ya zana tutar Najeriya, sun ce sun gaji da jiran jana’izar karramawar da aka yi musu…

