Babban hafsan sojin Najeriya Janar Christopher Musa da kuma karamin ministan tsaron kasar Bello Matawalle sun isa jihar Sokoto domin tsara yadda za a farauto ‘yan bindigar da suka addabi kasar.
Wane irin tasiri kuke tunanin hakan zai iya yi?
📸 Ministry of Defence.