Za a ke kawo labarai da ke faruwa yau da kullum news and current affairs
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi, ya janye zargin cin hancin da ya yi iƙirarin shugabannin APC na Kano sun bayar don tankwara shari’a ko kuma ya fuskanci kara a kotu
Shugaban Jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, ya bayar da wa’adin sa’a 48 ga kwamishinan shari’a na jihar, Haruna Isa Dederi,…

