Home Labarai Mai martaba Sarkin Gaya Alh Dr Aliyu Ibrahim ya karbi baƙuncin Shugaban bankin duniya a fadarsa

Mai martaba Sarkin Gaya Alh Dr Aliyu Ibrahim ya karbi baƙuncin Shugaban bankin duniya a fadarsa

by masta

#_Gaya_Emirate_Council

Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya kar6i bakuncin shugaban Bankin Duniya Mr. Shubham Chaudhuri tare da rakiyar mai Girma Gwamnan jihar kano Eng. Abba Kabir Yusuf Wanda ya samu wakilcin Mai Girma kwamishinan Ilimi Mai zurfi na jihar kano Hon. Umar Haruna Doguwa.

A yayin ziyarar tasa ne Mai martaba sarki ya shirya daaba, Ajay Banga yazo ne domin sada zumunci da kara kulla alaka tsakanin sa da Mai martaba sarki.

Allah ya taimaki sarki, ya karawa sarki lafiya. Amen.

Garba hamza jajaye gaya
Media Gaya Emirate
12/3/2024

Related Posts

Leave a Comment