Home Labarai Shugaban ƙasa Tinubu ya kaddamar da kayan noma na zamani na biliyoyin kudi a jihar Niger

Shugaban ƙasa Tinubu ya kaddamar da kayan noma na zamani na biliyoyin kudi a jihar Niger

by masta

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ƙaddamar da taraktoci 1,000 da sauran kayayyakin noma sama da 5,000 waɗanda gwamna Bago na Jihar Neja ya saya domin bunƙasa harkokin noma a JIharsa.

Related Posts

Leave a Comment