382
#_Gaya_Emirate_Council
Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya zauna domin sauraron karatun tafsirin Qur’ani Mai Girma na farkon, Wanda aka Saba Gudanarwa duk watan Ramadan a fadar Mai martaba sarkin.
Wadda Malam. Shehu Hassan yake Gabatarwa.
Allah ya bamu lafiya da zama lafiya. Amen.
Garba hamza jajaye gaya
Media Gaya Emirate
11/3/2024.






