450

Daga Unguwar Tudun Maliki, Kano.
Hon Umar Ibrahim Bako ya samu damar halartar wani gagaimin Taron raba Jamb Slip, wanda wata Kungiya mai suna “KWANKWASIYYA MEDIA AND RESEARSH GROUP ” Suka shirya karo na biyar.


Hon Umar Ɓako sabo da hidimar da yake wa harkar ilimi yasa wannan ƙungiya batai ƙasa a gwiwa ba wajen karrama shi da bashi Wannan Slip ɗin na Jamb don raba wa wa ɗan suka rabauta da wannan aikin Alherin
A tare da shi akwai Kwamishina Na Ilimi mai zurfi a Jahar Kano Hon Yusuf K/Mata, akwai mai girma Kantoman ƙaramar Hukumar Kumbotso shi da Sakataren sa. Akwai Jagora Ali Bala , Wakilin Shugaban Karota na jahar Kano Hon Faisal Mahmud dubban da Hon Najib Yalli. Tare da dubban Al’umma.
Muna Addu’a Allah ya basu Sa’a ya basu ilimi mai amfani. Allah ya bamu Lafiya da zaman lafiya Ameen.
Chairman UIB

