Home Labarai An fara aikin Katanga da za ta kewaye masallacin idi a cikin birnin Kano

An fara aikin Katanga da za ta kewaye masallacin idi a cikin birnin Kano

by masta

Kamar yadda mai girma gwamnan jihar Kano Engr Alhaji Abba K Yusuf Abba Gida-Gida yayi Alkawarin kwato katafaren wannan Filin Sallar Idi a hannun Azzalumai wanda gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta cefanr dashi, sabida rashin kishi yanzu haka Wannan fili anfara kewayeashi. da katanga mai inganci tare Da kawatashi domin Al’ummar jahar kano sucigaba da Gudanar da Sallar idi acikin wannan fili mai dumbin tarihi karkashin kulawar kwamishinan ayyuka da gidaje na jahar Kano Engr marwan Ahmad danbatta.

Gambo Galadanchi
24/2/2024.
#SSRWORKS

Related Posts

Leave a Comment