Home Labarai A Yammacin Yau Shugaban Kasa Tinubu ya karɓi baƙuncin Blinken.

A Yammacin Yau Shugaban Kasa Tinubu ya karɓi baƙuncin Blinken.

by masta

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi baƙuncin sakataren harkokin ƙasashen waje na Amurka Me Anthony Blinken a fadar shugaban ƙasa a yammacin ranar Talata

Related Posts

Leave a Comment