795
Kotun ɗauƙaƙa ƙara ta sake korar kakakin Majalisa bayan samun shi da tarun zunubai yayin k gudanar da zabe. Kotun ta kwace kujerar kakakin Majalisar, Ibrahim Balarabe Abdullahi na jam’iyyar APC Har ila yau, kotun ta tabbatar da nasarar dan takarar jam’iyyar PDP, Ibrahim Abdullahi Sa’ad a matsayin wanda ya lashe zaben.

