Home Labarai Ɓarayi Sun Kai Hari Cikin Garin Danmusa

Ɓarayi Sun Kai Hari Cikin Garin Danmusa

by Muhsin Tasiu Yau

 

Barayi sun kai Hari cikin garin Dan Musa,a daren jiya lahadi 22/10/2023.barayin sun dau tsawon Mintuna 40 suna ta addaci, Kafin jami an tsaro su iso, da kora su inda suka fito.

Wani Dan garin ya shaida ma jaridar Katsina Times cewa, ana zargin yan ta addar sun kashe mutane ciki har da wani Dan sanda da wani Malami a makarantar isah kaita dake Dutsinma.da wani tsohon kantoma mai suna Dauda Wanda sun kuma tafi da matarsa.

Wani dan garin ya fada ma jaridar Katsina Times cewar, asalin yan ta adda su shigo garin na Dan Musa, sabbin yan sintirin da aka horas suka kama wani da ake zargi da barawo ne suka tafi dashi

Related Posts

Leave a Comment