739
Gwamnan Katsina, wanda ya ce zai tabbatar da tsayuwa kan yaki da ‘yan bindiga, ya kuma ana binciken masu mukaman gargajiya da ake zargi da hada kai da ‘yan bindigar a jihar.
Yaya kuke ganin wannan magana ta neman a bar mutane su mallaki makamaı don kare kai?

