Home Labarai Wani ɗan majalisar wakilan Nigeria, Abubakar Fulata ya buƙaci a fara biyan Malaman firamare Albashin Naira 250 duk wata.

Wani ɗan majalisar wakilan Nigeria, Abubakar Fulata ya buƙaci a fara biyan Malaman firamare Albashin Naira 250 duk wata.

by Muhsin Tasiu Yau

Honorabul Abubakar Fulata, wanda shi ne shugaban kwamitin da ke kula da harkokin ilimin jami’o’in Najeriya, ya ce kamata ya yi a kara wa malaman firamen albashi zuwa dubu 250, sannan na sakandare a biya su Naira dubu 500 yayin da malaman jami’o’in kasar kuma ya ce su fara daukar Naira miliyan daya a kowane wata.

Me za ku ce da wannan magana ta Honorabul?

Related Posts

Leave a Comment