Home Labarai SHUGABAN ‘KASA TINUBU YAI BAYANI AKAN DAWOWAR TALLAFIN MAN FETUR

SHUGABAN ‘KASA TINUBU YAI BAYANI AKAN DAWOWAR TALLAFIN MAN FETUR

by Muhsin Tasiu Yau

Shugaban Kasa ya jagorancin zama da mukarraban gwamnatin sa domin tabbatar da dawo da shirin bada tallafin man Fetur.

Mele Kyari, Shugaban NNPC LIMITED, ya Kara da cewa gwamnatin ta fahimci dalilan davyasa yan Kasuwar man basa iya dakon sa a cikin kasar. Wannan dalili yasa gwamnatin zata shigo ita ma ciki.

Kyari wanda shi yai wa manema labarai bayani bayan ganawar su day shugaba Tinubu
a Villa Fadar Gwamnati shi yai Karin bayani akan dawowar tallafin.

Related Posts

Leave a Comment