2.8k
“An kai rahoton lamarin ga gidauniyar CeCe Y’sannan kuma ga ‘yan sanda.
“Wanda ake tuhumar ya musanta cewa ya taba yaran amma karya ya ke yi,” in ji ta.
Alkaliyar kotun ya ce masu gabatar da kara sun tabbatar da abubuwan da suka hada da lalata da cin zarafi, laifin da ya saba da sashe na 137 da 261 na dokar laifuka ta jihar Legas


