Home Labarai Shugaban Kasa Tinubu zai Kara fadada tallafi ga Iyalai naira 25,000 tsahon wata uku

Shugaban Kasa Tinubu zai Kara fadada tallafi ga Iyalai naira 25,000 tsahon wata uku

by masta

Mallam Abdulaziz, Ya ce za a bawa iyalai Naira 70,000 kowanne wanda kowane wata za’a bayar da Naira 25,000 tsawon wata Uku.

Kazalika, Ya ƙara da cewar tuni shirye-shirye sun yi nisa wajan bawa suma masu ƙananan sana’o’i jari domin bunƙasa su, Kuma ya ce gwamnati ta shirya samar da motocin Bas-bas waɗanda za su kawo sauƙin kuɗaɗen da ake fama da su na zirgar-zirgar yau da kullum.

Ku shiga Comment ɗin farko domin sauraron abun da hadimin shugaban ƙasar ya faɗa game da rabon tallafin kuɗaɗe a hirar sa da Sahin Hausa na Muryar Amurka 🎧

Anas Saminu Ja’en
4-10-2023

Related Posts

Leave a Comment